We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

عن Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

سويايا دا شاكوا

Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa masoya.

Shi so na Gaskiya ba ya taba duba tsawon lokacin da aka ɗauka ana tare ko wani canji na rayuwa a saboda haka sonka ke karuwa a cikin zuciyata a kowace rana.

A kullum kana k’ara zama saurayi a idanuwana، kuma gwarzo abun alfaharin Ni da Yayana. A tsawon lokacin da zan rayu ina numfashi ina son ka so mara iyaka.

Samun ki a rayuwata yabani k’warin guiwar tunkarar matsalata da samun nasara a kan dukkan abun da na sa a gaba.

Kulawarki a kaina na kara min jarumta soyayyarki a gare ni na sanyawa na ji ni a matsayin cikakken mutum.

Na gode matata ina alfahari da samun ki a rayuwata. Ina nan cike da kewarki cikin zumudin son dawowa gida na sanya ki a idanuwana.

Ku nishadantuda wadannan zafafan kalamai masu matukar burgewa.

مونجود.

تحديث لأحدث إصدار 7.3.0

Last updated on 28/08/2024

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

جاري في الترجمة...

معلومات أكثر ل تطبيق

احدث اصدار

طلب Sakon Soyayya Hausa Da Turanci تحديث 7.3.0

محمل

คนชอบบอล ตั้น

Android متطلبات النظام

Android 4.4+

عرض المزيد

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci لقطات الشاشة

اللغات
اشترك في APKPure
كن أول من يحصل على الإصدارات السابقة والأخبار والأدلة لأفضل ألعاب وتطبيقات الأندرويد.
ًلا، شكرا
اشتراك
تم الاشتراك بنجاح!
أنت مشترك الآن في APKPure.
اشترك في APKPure
كن أول من يحصل على الإصدارات السابقة والأخبار والأدلة لأفضل ألعاب وتطبيقات الأندرويد.
ًلا، شكرا
اشتراك
نجاح!
لقد اشتركت في أخبار لدينا الآن لدينا.